Wa’azantarwa A Waƙoƙin Wasannin Yara: Salon Koyar da Lissafi da Lafazin Gagara-Gwari
Keywords:
Wa’azantarwa, Waƙoƙin Wasannin, Salon KoyarAbstract
Wannan takarda ce da take kokarin bayyana wasu daga cikin wasannin da kuma waƙoƙin yara waɗanda suke da halin koyar da lissafi da lafazin Gagara-Gwari ga yara na zahiri da baɗini. A nan, ana la’akari ne da yaran da shekarunsu ya fara daga biyar (5) Zuwa goma sha biyu ko sha uku(12-13). Amma kar a manta da zancen manya da suke cewa,‘‘Allah ɗaya gari bam-bam’’. A nan, sunayen wasannin da ma waƙoƙi sukan sha bam-bam daga yanki zuwa yanki. Bayan ga manyan darrusa biyu da ake amfani dasu daga wasannin da ma waƙoƙin, ana koyon bin doka da oda, sai kuma nutsuwa-waɗannan biyun na bin mutum har tsawon rayuwarsa.
Downloads
Published
2019-03-20
Issue
Section
Articles